rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Birtaniya ta yi watsi da kiran sake kada kuri'ar zabin ficewarta daga EU

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Mu Zagaya Duniya kamar kowane lokaci ya nazarci wasu daga cikin muhimman batutuwan da suka auku a makon da ya kare. Wasu daga cikin manyan labaran sun kunshi, yadda Fira Ministar Birtaniya Theresa May ta yi watsi da bukatar masu neman a sake kada kuri'ar raba gardama kan ficewar kasar daga cikin kungiyar kasashen Turai, sai kuma matakin Shugaba Trum na janye dakarun Amurka daga Syria.

Halin da ake ciki a New Zealand bayan ta'addancin da aka yiwa Musulmi

Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai

Firaministan Birtaniya ta lashi takobin fita daga Kungiyar Turai

Shugabannin kasashe na taron bikin cika shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na 1

Jami'an tsaron Amurka na bincike kan wanda da ya aika wasikun bam zuwa ga masu adawa da Donald Trump