Isa ga babban shafi
Venezuela

Kasashen Latin Amurka ba su amince da Maduro a matsayin shugaba ba

Kasashen Latin Amurka 12 da kuma Canada sun ce ba za su amince da Nicolas Maduro a matsayin sabon shugaban kasar Venezuela ba, a daidai lokacin da shugaban ke shirin yin rantsuwar fara a aiki don yin sabon wa’adin mulki na shekaru 6.

Nicolas Maduro, shuigaban kasar Venezuela
Nicolas Maduro, shuigaban kasar Venezuela Reuters/Carlos Garcia Rawlins/File Photo
Talla

Illahirin ministocin harkokin wajen kasashe 14 da ake kira Lima Group ne suka amince da wannan mataki illa kawai kasar Mexico.

To sai dai gwamnatin Venezuela, ta zargi kasashen yankin da yunkurin shirya ma ta juyin mulki bisa umurnin Amurka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.