Isa ga babban shafi
MDD

Dalilan da ke hana yara samun ilimi a duniya

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin nazari kan ilimi a duniya, in da Majalisar ke cewa, akalla akwai yara kusan miliyan 270 da ba sa zuwa makaranta a sassan duniya. Wakilinmu daga Yola Ahmad Alhassan ya duba mana dalilan da ke hana yara samun ilimi a Najeriya a cikin rahoton da ya hada mana. Kuna iya latsa kan hoton domin sauraren rahoton.

Almajirci na daya daga cikin abubuwan da ke hana wasu yara samun ilimin boko a arewacin Najeriya
Almajirci na daya daga cikin abubuwan da ke hana wasu yara samun ilimin boko a arewacin Najeriya Arewa aid
Talla
02:58

Dalilan da ke hana yara samun ilimi a duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.