Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bashir Nuhu Mabai kan rahoton hukumar FBI da ke nuna cewa Iran ba ta yiwa yarjejeniyar nukiliyarta karan tsaye ba

Wallafawa ranar:

Shugabannin hukumomin leken asirin Amurka sun sha bambam kan matsayin shugaba Donald Trump na cewar Iran na bijirewa yarjejeniyar nukiliyar da ta kulla da kasashen Yammacin duniya.Daraktan hukumar FBI Gina Haspel ta ce har yanzu Iran na mutunta yarjejeniyar kuma ko sau guda bata sabawa yarjejeniyar ba. Dangane da wannan rahoto, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsinma da ke Jihar Katsina, kuam ga yadda zantawar su ta gudana.

Babban Jami'in hukumar leken asirin Amurka FBI, James Comey
Babban Jami'in hukumar leken asirin Amurka FBI, James Comey REUTERS/Joshua Roberts
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.