Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Dandatti kan rikicin Libya

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Kasashen Turai sun bukaci gaggauta tsagaita wuta a Libya, bayan da dakarun Khalifa Haftar suka yi musayar wuta da dakarun gwamnati, wanda ya yi sanadiyar rasa rayuka da kuma tserewar dubban mutane.Akan wannan batu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da  masanin siyasar kasar kuma tsohon Jakadan Najeriya a Libya, Farfesa Dandatti Abdulkadir.

Dakarun da ke biyayya ga Khalifa Haftar
Dakarun da ke biyayya ga Khalifa Haftar ©REUTERS/Esam Omran Al-Fetori
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.