rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Turkiya Amurka

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Turkiya ta gargadi Amurka

media
shugaba Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya AFP PHOTO/MURAT CETIN MUHURDAR/TURKISH PRESIDENTIAL PRESS SERVIC

Kasar Turkiya ta gargadi Amurka data iya bakinta bayan da taji kasar Amurka na cewa sayo wani makami mai linzami da Turkiya zata yi daga Rasha akwai hadari.

Wata sanarwa daga ma’aikatar waje na Turkiya dake Ankara na cewa ya kamata Amurka ta san irin kalamanta domin irin tsoma baki cikin siyasar Turkiya.


Shugaban Turkiya Recep Tayip Erdogan tun ganawa da yayi da shugaban Amurka Donald Trump a watan yuni, yake cewa yana sane da cewa ana iya kakabawa Turkiya takunkumi idan ta sayo makaman masu linzami daga Rasha.

Ya zuwa yanzu hukumomin Amurka basu ce upon dangane da tsokacin da Turkiya ta yi a kai.