rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Taron manyan kasashen Duniya a Faransa

Daga Abdoulaye Issa

Shugabanin manyan kasashen Duniya sun samu ganawa a Biarritz dake Faransa dangane da manyan batutuwa da suka jibanci tattalin arzikin kasashen Duniya,tsaro da wasu batutuwa can daban.

A cikin shirin Mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali ga wasu daga cikin batutuwa da suka shafi siyasar Duniya.

Iran ta zargi manyan kasashen Turai da saba yajejeniyar Nukiliya

Amurka ta hallaka tsohon kwamandan Iran Qasem Solemani a Bagadaza

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba

An gudanar da Jana'izar sojojin Nijar da yan ta'adda suka kashe a harin Inates

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu