rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Jawabin Farfesa Umar Garba Dambatta wakilin Najeriya a taron bajekolin fasahar sadarwa ta duniya a Budapest

Daga Azima Bashir Aminu

Gobe ake kamala taron baje kolin fasahar sadarwa ta duniya, wadda ke janyo hukumomin sadarwa daga sassan duniya da kuma kamfanonin da ke kera kayyakin da ake aiki da su da masana fannin, wadanda ke bajekoli da kuma musayar ra’ayi kan cigaban da ake samu a duniya.

Taron na bana ya mayar da hankali ne kan batun hanyar sadarwar da ake kira 5G wanda tuni kasashen da suka cigaba ke rige rige wajen inganat hanyoyin sadarwar su da shi.

Mun tattauna da Farfesa Umar Garba Dambatta, shugaban hukumar sadarwar Najeriya da yanzu haka ke Budapest inda ake gudanar da taron, inda na fara tambayar sa kan abinda taron ya mayar da hankali akai, sai ya kada baki yace.

Injiniya Kailani Muhammad kan dokar sauya hulda tsakanin Najeriya da kamfanonin mai

kassoum Abdourahman mai sharhi kan al'amuran yau da kullum, kan yawaitan hare-hare a yankin Sahel

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Farfesa Sadik Alkafwee kan murabus din Fira Ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Malam Garba Shehu mai magana da yawun Najeriya kan yarjeniyoyin da Kasashen Afrika suka kulla da Rasha

Alhaji Muhammad Garba kan taron kungiyar shugabannin gidajen radio da talabijin ta Najeriya

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Barista Buhari Yusuf kan rikici tsakanin rundunar Yan Sanda da hukumar kula da ayyukan Yan Sandan

Barrister Buhari Yusuf kan takaddamar da ta dabaibaye shirin daukar sabbin 'yan Sanda a Najeriya

Shekaru 18 da yakin Afghanistan: ko yaya manazarta ke kallon salon yakar ta'addanci?

Sarkin Hausawan Yaoude Mai Martaba Ousman Ahmadou Maikoko kan kammala taron Kamaru game da 'yan aware

Dr Sadik Muhammad kan jawabin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game da zagayowar ranar 'yancin kasar

Mai Martaba Sarkin Agadez Umaru Alhaji Ibrahim Umaru kan mutuwar tsohon shugaban Faransa Jaque Chirac