rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Isra'ila

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutanen Isra'ila na dakon sunan Firaministan kasar

media
Benyamin Netanyahu da Benny Gantz a Isra'ila GIL COHEN-MAGEN / AFP

Al’umar Isra’ila na dakon sunan sabon Firaminista da Shugaban kasar zai fitar da sunan sa bayan samun tattaunawa da yan siyasa da suka hada da tsohon Shugaban gwamnatin Benjamin Nethanyahu da abokin hamayar sa Benny Gantz.


Shugaban kasar ta Isara’ila ya dau alkawali na gujewa sake zuwa zabe na uku ganin rashin yardar sa zuwa dan siyasa Benjamin Nethanyahu, wanda da zaran ya kasa samun rijaye a gaba ,zai iya rusa majalisa, sabili da haka Shugaban ya dau mataki na shiga tattaunawa da zata taimaka don samar da gwamnatin hadin gwiwa a Isra’ila.