rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
rss itunes

Amurka ta amincewa Yahudawa gine-gine a yankunan Falasdinawa da aka haramta yin haka

Daga Michael Kuduson

Shirin Ra'ayoyin Ku Masu Saurare tare da Zainab Ibrahim zai duba wannan maudu'i:

A karon farko cikin shekaru 40 Amurka ta sauya manufarta a kan Gabas ta tsakiya wajen cire haramcin da Kasashen duniya suka yi kan gine-ginen da Isra'ila ke yi a sassan yankunan Falasdinawa

Wannan mataki da ta dauka ya gamu da suka daga Majalisar Dinkin Duniya, Kungiyar Kasashen Turai da ita kanta Kungiyar Falasdinawa.

Yaya kuke ganin wannan mataki?

Wane tasiri zai yi wajen kawo karshen rikicin gabas ta tsakiya?

Amurka ta amincewa Yahudawa gine-gine a yankunan Falasdinawa da aka haramta yin haka 20/11/2019 - Daga Zainab Ibrahim Saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin kasashen yammacin Afrika dake mafani da kudin CFA

Ra'ayoyi kan tasirin dakarun kasashen ketare wajen yakar ta'addanci a Sahel

Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi

Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitan harin ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali

Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata

Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya

Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya

Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kara saka wasu yankunan kasar a cikin dokar ta baci

Za'a rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar 14 a Faransa nan da shekarar 2035.

Ra'ayoyin masu sauraro kan takaddamar neman karin albashi a Najeriya da kuma matakin shiga yajin aiki

Ra'ayoyin masu sauraro kan matsalar yajin aikin malaman makarantu a Jamhuriyar Nijar