Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Karin bayani kan annobar murar mashako ta Coronavirus

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon yayi nazari kan halin da ake ciki dangane da barkewar annobar murar mashako ta Coronavirus a China, wadda ta bazu zuwa wasu gwamman kasashe. Zalika shirin ya tattauna da kwararrun likitoci da suka yi cikakken bayani kan cutar.

Wasu fasinjoji daga China a filin jiragen sama dake birnin Los Angeles sa'ao'i bayan shelar yaduwar annobar Coronavirus zuwa wasu kasashe daga China.
Wasu fasinjoji daga China a filin jiragen sama dake birnin Los Angeles sa'ao'i bayan shelar yaduwar annobar Coronavirus zuwa wasu kasashe daga China. REUTERS/Ringo Chiu/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.