Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Muhimman labarai da suka fi daukar hankulan duniya a wannan mako

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya, kamar kowane mako Ramatu Garba Baba na yin dubi ne  a game da wasu daga  cikin muhimman labarai da suka fi daukar hankulan al'ummar a makon da ya kawo karshe.Rasuwar tsohon shugaban Cuba Fidel Castro, na a matsayin jigo na shirin wannan mako.

Fidel Castro, tsohon shugaban Cuba
Fidel Castro, tsohon shugaban Cuba REUTERS/Charles Platiau/Files
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.