rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Theresa May zata kafa Gwamnati da nufin ganin ta samu aiwatar da manufofin ta

Daga Abdoulaye Issa

Sakamakon zaben wakilan majalisar kasar Birtania na nuna cewa Jamiyyar Conservative ta Firaminista Theresa May ba ta sami rinjaye a Majalisa ba wanda suke bukata domin aiwatar da kudurorin Jamiyar.

Duk da gaza samun rinjayen dai Firaministan ta bayyana cewa za ta kafa Gwamnati da niyyar ganin sun sami aiwatar da manufofin sun a ficewa daga cikin kungiyar Tarayyar Turai.
 

Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci da Cuba

Samun zaman lafiya tsakanin mabiya addinin kirista da kuma sauran addinai.

Halin da ake ciki a Faransa yayinda zaben shugabancin kasar ya rage makwanni 3

Mu zagaya duniya game da ziyarar farko da shugaban Gambia Adama Barrow ya kai Senegal