rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci da Cuba

Daga Abdoulaye Issa

Kamar yadda ya alkawalta a lokacin yakin neman zabensa shugaban kasar Amruka Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci tsakanin kasar da Cuba, sakamakon yarjejeniyar da Barack Obama ya cimma da shugaban Cuba Raul Castro a 2014.

salissou Hamissou ya duba wasu daga cikin manyan labarai na mako a cikin shirin Mu zagaya Duniya.

Dakatar da karin girma na musamman da ake yiwa wasu jami’an yan Sandan Najeriya

Theresa May zata kafa Gwamnati da nufin ganin ta samu aiwatar da manufofin ta

Samun zaman lafiya tsakanin mabiya addinin kirista da kuma sauran addinai.

Halin da ake ciki a Faransa yayinda zaben shugabancin kasar ya rage makwanni 3