Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Harin kunar bakin wake ya halaka wakilin AFP a Kabul

Wallafawa ranar:

A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya dubo wasu daga cikin muhiman labaren Duniya,kama daga harin kunar bakin wake da yayi sanadiyar mutuwar wani dan jarida na kamfanin dilancin labaren Faransa na Afp a Kabul,tareda dubo wasu labaren da suka shafi kasashen Afirka.

Harin kunar bakin wake a Kabul na kasar Afganistan
Harin kunar bakin wake a Kabul na kasar Afganistan REUTERS/Omar Sobhani
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.