Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Janyewar Shugaban Amurka daga tattaunwa da Shugaban Koriya ta Arewa a Singapore

Wallafawa ranar:

A cikin shirin mu zagaya Duniya,Garba Aliyu ya dubo wasu daga cikin manyan labaren Duniya ,musaman  janyewar Shugaban Amurka Donald Trump na ganawa da Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ranar 12 ga watan Yuni a Singapore.A jiya juma'a Shugaban na Amurka Donald Trump ya bayyana fatan sa na ganawa da Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un.

Wasu daga cikin masu bukatar Amurka ta dawo teburin tattaunawa da Koriya ta Arewa
Wasu daga cikin masu bukatar Amurka ta dawo teburin tattaunawa da Koriya ta Arewa REUTERS/Kim Hong-Ji
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.