Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Trump ya janye dokar raba yara yan ci'rani da iyayensu

Wallafawa ranar:

A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya mayar da hankali zuwa labaran da wannan mako musaman batun raba iyaye yan ci'rani da yaran su a Amurka.A cikin wannan makon ne Shugaban Amurka Donald Trump ya soke dokar,wacce da dama daga cikin kungiyoyi a kasar da waje suka yi ta suka a kai.

Wasu daga cikin yaran da aka raba da iyayen su
Wasu daga cikin yaran da aka raba da iyayen su REUTERS/Jose Luis Gonzalez
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.