Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Ziyarar Shugaban Faransa a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin  Mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya mayar da hankali zuwa ziyarar Shugaban Faransa a Najeriya tareda duba alfanun wannan ziyara ga yan Najeriya da Afrika ga baki daya.Banda haka ya dubo wasu labaren daga  wasu kasashen Afrika.

Emmanuel Macron Shugaban Faransa a lokacin da ya ke ganawa da Shugabanin Kamfanoni a Najeriya
Emmanuel Macron Shugaban Faransa a lokacin da ya ke ganawa da Shugabanin Kamfanoni a Najeriya REUTERS/Akinunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.