rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Faransa kasa ta farko da ta amince da dokar sanyawa manyan kafofin sadarwar duniya harajin

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin mu zagaya Duniya ,Garba Aliyu ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin labaren da aka saurara cikin wannan mako.

harajin kashi 3 na ribar da suke samu kowacce shekara duk da adawar da shugaba Donald Trump keyi da shirin.Kasar Faransa ta zama kasa ta farko daga manyan kasashen duniya da Majalisar Datatwan ta ta amince da dokar sanyawa manyan kafofin sadarwar duniya

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba wanda ya tattaro muhimman labaran mako

Kasashen Duniya sun soma mayar da martani dangane da rikicin Iran da Amurka

Rikicin Amurka da Iran zai haifar da rikicin tsakanin kasashen Duniya