rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Martanin Shugaba Donald Trump ga Faransa

Daga Abdoulaye Issa

A cikin daren Juma'a ne Shugaban Amurka ya bayyana aniyar sa ta mayar da martani ga Shugaban Faransa da ya dau mataki na saka haraji ga wasu kamfanonin Amurka.

A daya geffen Ahmed Abba ya duba wasu daga cikin manyan labarai na wannan mako cikin shirin Mu zagaya Duniya.

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba wanda ya tattaro muhimman labaran mako

Faransa kasa ta farko da ta amince da dokar sanyawa manyan kafofin sadarwar duniya harajin