rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya lashe kyautar Nobel

Daga Abdoulaye Issa

Firaministan Ethiopia Abiy Ahmed ya lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel, nasarar da ke da nasaba da rawar da ya taka wajen daidaitawa tare da kawo karshen rikicin da ke tsakanin kasar da makociyarta Eritrea.

A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya duba wasu daga cikin manyan labaren Duniya.

Iran ta zargi manyan kasashen Turai da saba yajejeniyar Nukiliya

Amurka ta hallaka tsohon kwamandan Iran Qasem Solemani a Bagadaza

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba

An gudanar da Jana'izar sojojin Nijar da yan ta'adda suka kashe a harin Inates

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu