rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kashe mutane uku a fadan da ya barke a birnin Bangui

Rahotanni sun ce tun da sanyin safiyar yau juma'a ne aka fara jin karar harbe-harbe a unguwar PK5 da ke tsakanin birnin, kuma a cewar rundunar wanzar da zaman lafiya da tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya, kawo yanzu babu cikakkun alkaluma dangane da asarar da wannan fada ya haddasa.