rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya
Fina-Finai
rss itunes

Umaru Dan Juma: Tarihin fara fina finan Hausa a Najeriya lokacin Jamhuriyya ta farko

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin Fina finai ya tattauna da Alhaji Umaru Dan Juma, wanda aka fi saninsa da sunan Kasagi na Halima, bisa yadda aka kafa tsarin Fina-finan Hausa tun a Jamhuriyya ta farko a Najeriya.

Kannywood: Gudunmawar da marubuta ke bayarwa a fannin shirya Fina-Finai

Tattaunawa da Tsoffin 'Yan Fim da Waka da Masu saida fina-finai a Arewacin Najeriya

Shirya Fim dama irin matsalollin da yan wasan suke fuskanta a Najeriya