
Muhimman labaran masana'antun shirya Fina-finai na Kannywood, Nollywood da Bollywood
A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai, Hauwa Kabir ta maida hankaliĀ ga masuĀ tsarawa da shirya fina-finai a arewacin Najeriya. A cikin shirin ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu daukar hoto wajen tsara fina-finai.