
Hanyoyin da ake amfani da su wajen shirya Fim a Arewacin Najeriya
A cikin shirin fasahar Fina-finai Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a duniyar Fina-finai musaman bayan da aka gudanar bayar da kyautar AMMA Arewa Awards a jihar Katsina dake arewacin Najeriya. Hauwa Kabir ta yo dubi dangane da kalubalen da yan wasan fim ke fuskanta a Duniyar fina-finai.