rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Dandalin Fasahar Fina-finai
rss itunes

Tattaunawa da dan wasan fina-finai na Nollywood Osita Iheme' Paw Paw"

Daga Hauwa Kabir

A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai,Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Osita Iheme da aka sani da sunan Paw Paw,wanda ya yi sharhi dangane da irin ci gaba da kalubale da yan wasan Fim ke fuskanta a Najeriya.

Osita Iheme ya kuma maida hankali tareda kawo karin haske dangane da huldar sa  da sauran yan wasan Fim na Najeriya.

Sagir Mustapha dan yaro kan : Rawar da mawaka ke takawa wajen fadakar da al'umma

Rawar da Shehu Hassan Kano ke takawa a fannin bunkasa harkar fina-finai

Dalilan da ke sanyawa a jima ana fafatawa da wasu Jarumai a masana'antar Kannywood

Dalilan da yasa ake jinkirta sakin wasu fina-finai bayan haska tallarsu

Gasar lashe kyautar AMMA Arewa Awards a Duniyar fina-finai a Najeriya