
Muhimman labaran masana'antun shirya Fina-finai na Kannywood, Nollywood da Bollywood
A Najeriya masu shirya fina-finai na ci gaba da fuskantar matsallolin da yanzu haka ga baki daya na kawo cikas ga burin da suka sa a gaba. Hawa Kabir ta samu zantawa da wasu daga cikin yan arewa dake shirya Fim,mutanen da suka bayyana halin da suka samu kan su cikin yan lokuta. Hawa ta zanta da FADILA LOLLY da ake kira Pop a Najeriya.