Tambaya da Amsa
Amsar tambaya kan matsayin yankin Hong Kong mai kwarya-kwaryar 'yancin karkashin China
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:57
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi ga masu sauraro ciki har da matsayin yankin Hong Kong ga gwamnatin China.