Isa ga babban shafi
Rwanda

Rwanda zaben shugaban kasa

Yan kasar Rwanda kimanin milyon 5 da rabi ne suka fito yau domin jefa kuri’un su a zaben kasar da ke gudana. Ruhunonin zabe guda dubu 15 da dari 5 da 7 ne a ka girka a cikin fadin kasar baki daya. Daga cikin yan takara masu nemanshugabancin kasar a koye shugaban kasar maici yanzu Paul Kagame.Tun dai bakin karfe 4 agogon TU ne aka budai runfunonin ,har kuma zuwa karfe daya na yamma agongonTU. 

Photo: Finbarr O'Reilly/Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.