Isa ga babban shafi
Sudan

‘Yancin kan kudancin Sudan, anya kuwa ?

Ranar 9 watan nan ne al’umar kudancin Sudan za su kada kur’ar raba-gardama kan yiwuwa ko akasin cin gashin-kan yankin.Kusan shekaru shida aka dauka ana shirya wannan zabe tun shekara ta 2005 da aka yanke shawarar, bayan da kasar ta kwashe wasu shekaru cikin yakin basasa.Ana kyautata zaton cewa zaben zai kawo rabuwar kasar wadda ta fi dukkan sauran kasashen Africa girma, kodayake, gwamnatin Sudan ko miskala zarratin, ba ta son rabuwa da wannan yanki mai arzikin ma’adinai.Tuni dai aka fara rijistar masu kada kuri’a su kimanin miliyan uku, yayin da China ta ce za ta tura jami’an sanya idanu, kuma har ma na’urorin ‘Satalayit’ za a giggirka ko da za a sami tashin hankali.  

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.