Isa ga babban shafi
Ethiopia

An bude taron Kungiyar Tarrayar Afrika Karo na 16 a kasar Habasha

A wurin taron kungiyar tarrayar Afrika karo 16 da ke somawa yau a garin Addis-Abeba na kasar Habasha , shugaban kasar Franshi Nicolas Sarkozy zai tautaunwa da Ban Ki Moon babban magatakarda na Majalasar Dumkin Duniya,da shugaban kasar tarrayar Najeriya GoodLuck Jonathan. A game da maganar kasar Cote-D’Ivoire Ban ki Moon ya furuta cewa maganar sake kilga kuri’u a zaben shugaban kasar ya zama wani rashin adalci kuma daga cikin rashin adalcin, wanan mai muni ne.  

Babban magatakardar majalasar dumkin duniya Ban Ki-moon
Babban magatakardar majalasar dumkin duniya Ban Ki-moon Dinuka Liyanawatte/Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.