Tunisiya
An samu canji a cikin manyan sojin kasar Tunisia
Gwabnatin Rukon kwaryar kasar Tunisia, ta kori manyan jami’an yan sandan kasar guda 30, da suka yi aiki a karkashin tsohon shugaban kasar, Zine El Abidine Ben Ali.Praministan kasar, Mohammed Ghannouchi, ya nada wani Babbaan hafsan soji, a matsayin Babban jami’in tsaron kasar.
Wallafawa ranar: