Masar
Massar zanga-zanga na kokarin yi awon gaba da shugaban kasar
Praministan kasar Massar, Ahmed Chafic,ta kaffar talbajin, ya sanar da cewa hukumar sojinkasar za ta dokar matakai domin kare kasa da yan kasa. A kafar talbajin ta Nile Praministan ya sanar da cewa komi na cikin hannuwan shugaban kasar.Ga dukan alamu shugaban kasar zai yi murabuse domin zaman lahiya ya kassance a cikin kasa baki daya.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: