Isa ga babban shafi
Nigeria

Jam’iyyar CPC ta kare kanta ga rikicin cikin gida

Jam’iyyar CPC ta Gen. Muhammadu Buhari mai adawa a Tarayyar Nigeria ta kare kanta ga sabanin da ake samu tsakanin ‘yayanta musamman masu neman tsayawa takara a jam’iyyar.Eng. Buba galadima sakataren jam’iyyar na kasa ya bayyana cewa farin jinin jam’iyyar ne ya janyo mata haka, kuma mutane suna ganin jam’iyyar ce zata kaisu ga ci a zaben watan aprilu.  

Tambarin Tutar Jam'iyyar CPC a Najeriya
Tambarin Tutar Jam'iyyar CPC a Najeriya
Talla

saurari kalaman Eng. Buba Galadima

A kwana kwanan ne dai aka kafa jam’iyyar CPC a Najeriya bayan ficewar Gen. Muhammadu Buhari daga jam’iyyar ANPP, amma kuma cikin kankanin lokaci da kafa jam’iyyar ta fara cin karo da matsaloli da suka mamaye ta a cikin gida, musamman rikicin fitar da sunayen ‘yan takarar gwamnonin jahohi a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.