Isa ga babban shafi
Cote d’Ivoire

Rkicin siyasar kasar Cote d'Ivoire ya bijire wa magani

Magoya Bayan Allasasne Outtara, zababen shugaban kasar Cote d’Ivoire, sun samu nasara kwace wani gari, wanda shine na hudu da ya fada hannusu, a Yammacin kasar.Wani magoyin bayan shugaba Laurent Gbagbo, ya tababtarwa kanfanin Dillancin labaran Fraansa, a dai dai lokacin da Ouattara ya koma gida, daga ziyarar day a kai Habasha da Nigeria. 

AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.