Cote d’ivoire
Kalaman kasar France kan kazamcewar rikicin kasar Cote-D’Ivoire
Kasar Faransa tace dole ne shugaba Laurent Gbagbo ya sauka daga kan mulki, dan kawo karshen rasa rayuka fararen hula da ake samu a cikin kasar.Kakakin ma’aikatan harkokin wajen kasar, Bernard Valero, ya bayayna bakin cikin Faransa kan barin barin wutar da ake yi yanzu haka.Ya kuma zargi shugaba Gbagbo da hannu a ciki.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: