Isa ga babban shafi
Najeriya

Dage zabe a Najeriya mata na tofa albarkacin bakin su a cikin lamarin.

Yan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da dage zaben ‘yan majalisun dokokin kasar, da hukumar zabe tare da jam’iyun siyasa suka yi.Wanda ake ganin a wannan karon bakin jam’iyar PDP mai mulki da na sauran abukan hamayarta ya zo daidai. ko miye ya haifar da haka ?, Hajiya Amina Abubakar, shugabar mata matasa ta jam’iyar PDP ta yi mana tsokaci a kai. 

Mata a runfar zabe
Mata a runfar zabe REUTERS/Akintunde Akinleye
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.