Isa ga babban shafi
Libiya

Rikicin kasar Libiya da maganar sulhu da 'yan tawaye.

Wani mai magana da yawun Gwamnatin Shugaban kasar Libiya Moammar Gaddafi ya ce a shirye bangaren ya ke, domin tattaunawa da niyyar sauya fasalin mulkin kasar, amma kuma kada akuskura a kawo batun cewa Shugaba Moammar Gaddafi ya sauka.Musa Ibrahim ya fadama manema labarai allambaram babu yadda zasu yarda Shugaba Gaddafi ya yi bankwana da mulkin kasar.Ya na mai cewa: su suna ganin Shugaba Moammar Gaddafi shi ne kadai ke iya mulkin kasar a cikin wanan yanayi da ake ciki.  

Yan tawayen kasar Libiya za su filin daga
Yan tawayen kasar Libiya za su filin daga REUTERS/Finbarr O'Reilly
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.