Hukumar zabe a Najeriya ta sanar da cewa Goodluck Jonathan ya yi nassarar lashe zaben shugaban kasa
Shugaban Hukumar zaben mai zaman kanta a tarrayar Najeriya, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana cewa shugaba Goodluck Jonathan, a matsayin zababen shugaban kasa a zaben shugabankasar da ya gudana. Yayin da yake bayyana sakamakon, shugaban ya bayyana cewa:“ Ni Attahiru Muhammadu Jega, na tabbatar da cewa, Goodluck Jonathan, na Jam’iyar PDP, wanda ya cika ka’idodin takara, da kuma samun mafi yawan kuri’u, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya.” Goodluck Jonathan, na Jam’iyar PDP ya samu kishi 57 cikin 100 ,sama da milyon 22 na kuri’un da aka kada.Muhammadu Buhari na CPC ya samu kishi 31bisa 100 ,kimanin kuri’u milyon 12.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
NIGERIA- INEC DECLARES JONATHAN PRESIDENT ELECT a
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu