Isa ga babban shafi
Najeriya

Zabe a Najeriya:A jahar Katsina ,a garin Dan Musa an cabke mutane 21 su na dangwalen kuri’u

Hukumar Zabe mai zaman kanta a tarrayar Najeriya, ta sanar da kama mutane 21 a Sakatariyar karamar Hukumar Dan Musa dake Jihar Katsina.An kama mutannan ne suna dangwala ‘yan yatsunsu a takardun zabe, yayin da aka hana mutanen garin yin zabe.Kwamishinan hukumar zabe na yankin, Dr Nura Yakubu, wanda ya jagoranci kama mutanen, ya yi mana bayani akai. 

Masu satar kuri'a a zaben Najeriya
Masu satar kuri'a a zaben Najeriya
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.