Isa ga babban shafi
Burkina Faso

Komi ya lafa a garin PO na kasar Burkina Faso

Kwanciyar hankali ta dan dawo a garin PO da ke cikin yankin kudancin kasar Burkina Faso, inda sojojin da suka harzuka suka shiga harbe- harbe a cikin iska.    Shaidun gani da ido sun bayyana cewa, yanzu haka a cikin garin komai ya lafa ,sojojin da suka mamaye titunan garin sun koma barikokinsu.Sama da wata guda ke nan sojoji a kasar Burkina Faso, suka shiga Bore dangane da koken rashin kyautata rayuwarsu da gwamnatin kasar ke yi. 

Tassawirar kasar Burkina Faso
Tassawirar kasar Burkina Faso © RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.