Najeriya
Bunkasa ilimi mai zurfi a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta dauki niyar sake bunkasa shi’anin Ilimi mai zurfi a kasar inda ta yi alkawalin gina jami’o’i 6 a shiyar arewacin kasar kamar yadda Mataimakin shugaban kasar Namadi Sambo ke cewa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: