Turai
Kungiyar tarrayar turai ta budai ma’aikata a garin Bengaghazi na kasar Libiya
Babbar Jami’ar diplomasiyar kungiyar kasahsen turai, Catherine Ashton, ta ce kungiyar za ta ci gaba da goyan bayan ‘yan tawayen kasar Libya, bayan ta bude ofishin Jakadancin kungiyar a Benghazi.Ashton ta shaidama manema labarai cewa, kungiyar zata ci gaba da tallafawa yan tawayen, ta fannin tattalin arziki, ilimi da kiwon lafiya, yayin da ta bukaci shugaba Muammar Ghadafi da sauka daga karagar mulkin kasar.
Wallafawa ranar: