Isa ga babban shafi
Cote d’Ivoire

Kungiyar kare Hakkin bil Adam ta zargi bangarorin Cote d'Ivoire

Dakarun tsohon shugaban kasar Cote d’Ivoire Laurent Gbagbo, da na sabon shugaban kasar Alassane Ouattara, duk sun aikata laifukan yaki tare da na cin zarafin bil Adam a cikin watanni shida, na rikicin zaben shugabancin kasar ta Cote’ d’Ivoire, kamar yadda kungiyar kare hakkin bil adam ta duniya Amnesty International ta sanar.Bisa bayanan da Amnesty ta ce ta samu, dakkanin bangarorin guda biyu, sun aikata laifi a fuskar dokokin kasa da kasa, musaman ta fuskar da ya shafi laifukan yaki da kuma na cin zarafin bil’adama, kamar yadda wani rahoto da kungiyar ta fitar a yau Laraba ya nunar. 

Reuters/Thierry Gouegnon
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.