Isa ga babban shafi
Nijar

Shugaban kasar jumhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou a taron G-8

Shugaban Kasar Jumhuriyar Nijar, Mahamadu Issofou, na daga cikin shugabanin da aka gayyata taron kungiyar kasashen da su kafi arzikin masa’antu a duniya wato kungiyar G-8. Taron da ya gudana a kasar Faransa.Ya kuma yi hirar da rfi inda ya sanar da cewa ya na kwarin gyiwa kana bun da taron ya tautauna a kai.  

Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou na hira da 'yan jarida a Paris
Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou na hira da 'yan jarida a Paris
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.