Isa ga babban shafi
Libiya

Kasar Italiya na son ganin shugaban kasar Libiya ya bar mulki kuma ya bar kasar

Gwamnatin Kasar Italy, ta sake jaddada matsayin ta kan ganin shugaban kasar Libiya, Muammar Ghaddafi ya bar karagar mulki, ya kuma bar kasar.Yayin da ya kai wata ziyara a Benghazi, Ministan harkokin wajen kasar ta Italiya , Franco Frattini, ya bayana cewar:    ‘Na sake maimaitawa cewar, mulkin shugaba Ghadafi ya kare, dole ne ya bar mulki, dole ya bar kasar.’ Franco Frattini ya kuma bayyana tallafin miliyoyin daloli ga Yan adawan, da kuma agajin na likitoci da magunguna. 

Benghazi  cibiyar 'yan tawayen Libiya
Benghazi cibiyar 'yan tawayen Libiya © Reuters/Mohammed Salem
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.