Isa ga babban shafi
sudan

Kudu da Arewacin Sudan za su samar da dakarun hadin kai a yankin Abyei

Kungiyar Kasashen Afrika, ta ce Arewaci da Kudancin Sudan, sun amince su samar da dakarun hadin kai da za su dinga sintiri a kan iyakan Yankin Abyei.Kakakin sojin kasar Sudan, Lt Col Philip Aguer, ya yi bayani akai inda ya ke cewa:‘duk wani shiri na samar da zaman lafiya, abin amincewa ne, kuma kudancin Sudan za ta amince da shi, amma matsalar ita ce Arewacin Sudan wadda ta yi kaurin suna wajen rashin cika alkawari.’ 

Sojin kasar Sudan
Sojin kasar Sudan ®Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.