Isa ga babban shafi
Ethiopia

Shugaban Ethiopia ya mayar da hukuncin kisa kan tsohon shugaban kasar zuwa daurin rai da rai

Shugaban Kasar Habasha, Girma Woldegiorgis, ya sanar da maida hukuncin kisan da aka yiwa Tsohon shugaban kasa, Mengistu Haille Mariam, da aka samu da laifin kisan kare dangi zuwa daurin rai da rai.An dai yankewa shugaban tare da wasu jami’ansa hukuncin ne, bayan shekaru 12 ana tafka shari’a. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.