Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya : ‘yan adawa da zaben shugaban majalasar dokoki ta kasa.

A yau Litinin ake bude sabuwar majalisar dokokin tarayyar Najeriya, rikicin zaben shugaban majalasar masamman kan tsarin karba-karba na jam’iyyar PDP mai mulki na ci gaba da jan hankali.Lawali Hassan Anka sabo dan majalisa daga Jihar Zamfara na bangaren jam’iyyar adawa ta ANPP, ya shaida mana matsayinsu. 

Zauren majalasa a Abuja.
Zauren majalasa a Abuja. AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.