Isa ga babban shafi
afrika

Nahiyar Afrika na fuskantar komabaya

Kasashen Afrika za su fuskantar komabaya ta fanin tattalin arziki. Abun da zai kassance a wanan shekara ta 2011 na kashi 3.7 cikin 100, maimakon ci gaba na kashi 4.9 da aka samu a shekarar da ta gabata ta 2010.Haka ya na kunshe ne a cikin rohoton Bankin Raya Nahiyar.Ta wani bangare kuma, a koye rikicin yankin arewacin Afrika, tashin farashin mai da na abinci na haifar da matsalolin.Farfesa Mohammad Mai-Noma masanin harkokin tattalin arziki a Jami’ar Jihar Nasara da ke tarayyar Najeriya, ya shaida mana illar lamarin a cikin al’umar nahiyar. 

Yan gudun hijira a Nahiyar Afrika
Yan gudun hijira a Nahiyar Afrika AFP PHOTO Christophe SIMON
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.